RA‑Energy Association

Sharuɗɗan Gudummawa

Dubawar al'umma (Gayyata a Buɗe)

Wannan shafi fassarar al'umma ce. Idan za ka iya inganta shi, rubuta zuwa contact@ra-energy.org ka ambaci shafin da rubutun.

Ku haɗa mu

Sharuɗɗan Gudummawa

Kundin Tsarin Mulki ne ke tafiyar da gudummawa ga Association. Don Allah karanta Sashe na 11.4 (gudummawa: zaɓaɓɓiya cikin 'yanci, da kuɗi, aikin sa kai ko tallafi da kayayyaki, tare da iyakokinta) da Sashe na 11.3 (kuɗaɗen da ake karɓa).

Ɗan adam mai cikakken ikon kansa ba wani digo na bayanai ba ne.